Najeriya A Yau: Yadda ’Yan Najeriya 13 suka mutu a wurin tonon zinare a Maradi
Wanda ya tsallake rijiya da baya a cikinsu ya ce su ma suna da laifinsu.
Domin sauke shirin latsa nan
An tabbatar da mutuwar mutum 13 a ramukan tonon zinare a kauyen Kwandago da ya ke Jihar Maradi a Jamhuriyar Nijar.
Wani mai tonon zinaren da ya tsallake rijiya da baya, ya nuna akwai gangancin masu tonon zinaren.
A yi sauraro lafiya.