NAJERIYA A YAU: Yadda ‘yan Najeriya ke tsayuwar Arafa a yau

NAJERIYA A YAU: Yadda ‘yan Najeriya ke tsayuwar Arafa a yau

NAJERIYA A YAU: Yadda ‘yan Najeriya ke tsayuwar Arafa a yau

Masu Aikin Hajji a kan Dutsen Arfa

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Yau 9 ga watan Zhul-Hijja akwai ‘yan Najeriya kusan dubu 95,000 a kasar Saudiyya da suka bi sahun sauran Musulman duniya domin gudanar da ibadan aikin Hajji.

Shin a wane hali ‘yan Najeriya ke gudanar da wannan ibada?

Shirin Najeriya A Yau ya ziyarci Mina, ya kuma tattaro bayanan yadda aikin hajjin bana ke wakana.