NAJERIYA A YAU: Yadda ’yan Najeriya suka karbi karin wa’adin tsoffin kudade

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Babban Bankin Najeriya CBN ya saurari korafe-korafen jama’a kan wa’adin daina amfani da tsoffin takardun Naira 1000, 500 da Naira 200 daga ranar 31 ga watan Janairu, inda a yanzu za a daina karbar kudaden daga ranar 10 ga watan Fabarairu.  Shin ko ta wadanne bangarori wannan matakin […]

NAJERIYA A YAU: Yadda ’yan Najeriya suka karbi karin wa’adin tsoffin kudade

Kudaden Najeriya

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Babban Bankin Najeriya CBN ya saurari korafe-korafen jama’a kan wa’adin daina amfani da tsoffin takardun Naira 1000, 500 da Naira 200 daga ranar 31 ga watan Janairu, inda a yanzu za a daina karbar kudaden daga ranar 10 ga watan Fabarairu. 

Shin ko ta wadanne bangarori wannan matakin na CBN zai shafi tattalin arziki? 

Shirin Najeriya A Yau ya ji ta bakin wadansu ’yan kasuwa, ya kuma ji ta bakin masana harkokin kudi domin jin bangarorin da wannan mataki na CBN zai shafi tattalin arziki. 

Manyan ‘yan bindigar da aka halaka a Arewa maso Yamma

Amfanin lallen gargajiya

Yadda cutar mafitsara ke wa maza kisan mummuke 

Bikin yaye daliban Islamiyya na tatsar iyaye