Najeriya A Yau: Yadda ’Yan Ta’adda Suka Ruguza Ilimi A Arewacin Najeriya
Arewacin Najeriya ya yi kaurin suna wajen tabarbarewar ilimi da kuma yawan yara marasa zuwa makaranta.
Kujeru a cikin aji a makarantar Bethel Baptist a Damishi, Jihar Kaduna inda ’yan bindiga suka yi garkuwa da dalibai fiye da 100. (Hoto: Reuters).
Domin sauke shirin latsa nan
Arewacin Najeriya ya yi kaurin suna wajen tabarbarewar ilimi da kuma yawan yara marasa zuwa makaranta.
Ana cikin haka kuma, a ’yan shekarun nan ayyukan ’yan ta’adda suka kara sako bangaren ilimi a gaba a yanki.
Shin ina makomar ilimin yara masu tasowa a yankin?
Abin da shirinmu ya tattauna ke nan a wannan karon.
Da fatan za a yi sauraro lafiya.