Najeriya A Yau: Yadda Za A Bunkasa Fasahar Zamani Domin Samar Da Ayyukan Yi

Domin sauke shirin latsa nan Rashin aikin yi a tsakanin matasa a Najeriya na cikin matsalolin da suka yi wa kasar katutu, har ta kai duk gwamnatin da ta zo sai an koka da gazawarta wurin samar wa ‘yan kasa abin yi. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na kunshe da bayanan yadda za […]

Najeriya A Yau: Yadda Za A Bunkasa Fasahar Zamani Domin Samar Da Ayyukan Yi

Domin sauke shirin latsa nan

Rashin aikin yi a tsakanin matasa a Najeriya na cikin matsalolin da suka yi wa kasar katutu, har ta kai duk gwamnatin da ta zo sai an koka da gazawarta wurin samar wa ‘yan kasa abin yi.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na kunshe da bayanan yadda za a bunkasa fasahar zamani ta intanet domin samar wa ‘yan kasar aikin yi cikin sauki.

A-Kurkura: Guba ko Magani?

Tsohon Shugaban Jami’ar Ilori, Farfesa Ambali ya rasu

ICPC ta hana El-Rufai ganin likita —Hadiminsa

Hanyoyin zuwa Katsina sun zama tarkon mutuwa