NAJERIYA A YAU: Yadda Za A Kauce Wa Gadon Ciwon Suga

Yaɗuwar lalurar cutar suga a tsakanin mutanen da iyayensu suke fama da ita tana cikin hanyoyin da suke taimakawa wajen ƙaruwarta.

NAJERIYA A YAU: Yadda Za A Kauce Wa Gadon Ciwon Suga

Wani bincike da aka gudanar ya nuna cewa aƙalla ’yan Najeriya miliyan biyar ne suke cikin haɗarin kamuwa da ciwon suga nan da shekarar 2030.

Yaɗuwar lalurar a tsakanin waɗanda iyayensu suke fama da ita tana cikin hanyoyin da suke taimakawa wajen ƙaruwarta.

Albarkacin Ranar Ciwon Suga ta Duniya, shirin Najeriya A Yau zai tattauna a kan hanyoyin da waɗanda suke fuskantar barazanar kamuwa da lalurar za su bi don kauce mata.

Domin sauke shirin, latsa nan

Baffa Bichi da Barau Jibrin sun gana a Abuja

MC Tagwaye ya fice daga APC zuwa SDP

Wata mata ta faɗa ruwa ta mutu a Legas

Direba ya murƙushe yarinya ta mutu a artabu da jami’an tsaro a Edo