NAJERIYA A YAU: Yadda Za Ku Kauce Wa Cututtuka Masu Yaɗuwa Da Damina
A yankuna da dama an fara samun ruwan sama, duk da cewa damina ba ta yi karfi ba a wasu wuraren.

A yankuna da dama an fara samun ruwan sama, duk da cewa damina ba ta yi karfi ba a wasu wuraren.
Bayanai sun nuna cewa a irin wannan lokaci Kwalara ko amai da gudawa da Maleriya da Thypoid da dai sauransu na cikin cututtukan da ke saurin yaduwa.
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Haddasa Dambarwar Sarauta A Kano
- DAGA LARABA: Abin da ke sa fararen hula su raina sojoji
Shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kan wasu daga cikin wadannan cututtuka da matakan kauce musu.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan