NAJERIYA A YAU: Yadda Za Ku Mori Rayuwa Kafin Ku Wuce Shekara 30

Shawarwari ga wadanda suka wuce shekaru 30 domin samun kwakkwarar madafa.

NAJERIYA A YAU: Yadda Za Ku Mori Rayuwa Kafin Ku Wuce Shekara 30

Hoto: Daga Stears

A lokacin da matashi ke cikin kuruciya a tsakankanin shekara 30, ana sa ran ya cimma wasu burika a rayuwarsa.

Toh amma a wannan yanayi da ake ciki, ta yaya matashi zai iya jin dadin rayuwarsa ta tafi kan tsari kafin ya haura 30

Shirin Najeriya a Yau na tafe da shawarwari ga wadanda suka wuce shekaru 30 amma babu kwakkwarar madafa.

Domin sauke shirin, latsa nan

Gwamnatin Yobe ta tallafa wa magidanta 53,000 da N3.91bn a 2024

Uwargidan Sanata Goje ta tallafa wa mata da matasa a Gombe

An kama bokaye 2 kan zargin yi wa shugaban Zambiya asiri

Kirsimeti: FRSC ta aike jami’ai 1,539 zuwa Kano