NAJERIYA A YAU: Yadda Za Ku Tabbata ’Yan Siyasa Na Cika Alkawurran Zabe

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan ’Yan Najeriya sun jima suna kukan yadda ’yan siyasa ke zambatarsu da alkawuran ayyukan more rayuwa, amma daga bisani sai su karya wadannan alkawurra, su ki cikasu, su kuma sake dawowa su kara yaudarar jama’ar duk kakar zabe.  Shin me ya sa ’yan Najeriya ke fadawa tarkon irin […]

NAJERIYA A YAU: Yadda Za Ku Tabbata ’Yan Siyasa Na Cika Alkawurran Zabe

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

’Yan Najeriya sun jima suna kukan yadda ’yan siyasa ke zambatarsu da alkawuran ayyukan more rayuwa, amma daga bisani sai su karya wadannan alkawurra, su ki cikasu, su kuma sake dawowa su kara yaudarar jama’ar duk kakar zabe. 

Shin me ya sa ’yan Najeriya ke fadawa tarkon irin wadannan ’yan siyasa a koyaushe?

Saurari wannan kashi na shirin Najeriya A Yau domin jin hanyoyin da za a bi domin tabbatar da duk wanda ya yi alkawari ya cika.

An sanya dokar hana fita a wasu yankunan Taraba

Jami’an NSCDC sun daƙile harin ’yan bindiga a Kano

Matsalar Tsaro: Ku sayi makamai don kare kanku — Sarkin Argungun

Mai juna biyu na wata 8 ta shigar da ƙarar neman saki