NAJERIYA A YAU: Yadda za ku yi girke-girken azumi da kuɗi kaɗan

An saba yin girke-girge da kayan buɗa-baki iri-iri a watan Ramadana, amma kuma a bana azumin ya zo a cikin wani yanayi na matsin tattalin arziki

NAJERIYA A YAU: Yadda za ku yi girke-girken azumi da kuɗi kaɗan

Yanayin tsadar rayuwa da ake ciki ya sa dole a yi tattalin kuɗin da ake kashewa.

An saba  a watan Ramadana ana yawan yin girke-girke da kayan buɗa-baki iri-iri, amma kuma wannan azumin ya zo cikin yanayi na matsin tattalin arziki.

Shirin Najeriya a Yau ya duba hanyoyin da za ku yi girke-girken da yawa yadda aka saba cikin sauki ba tare da kashe maƙudan kuɗaɗe ba.

Domin sauke shirin, latsa nan