Najeriya A Yau: Yadda zabe ya gudana Anambra
Shirin Najeriya A Yau kan abubuwan da suka faru a jihar lokacin zaben.
Masu zabe suna duba sunayesnu a wata rumfar zabe da ke garin Enugu-Ukwu a Karamar Hukumar Njikoka
Domin sauke shirin latsa nan
A jiya Asabar ce aka yi zabe a tsakanin ’yan takarar gwamna 19 a Jihar Anambra.
Shirin Najeriya A Yau na kunshe da bayanan abubbuwan da suka gudana a jihar baki daya.
A yi sauraro lafiya.