NAJERIYA A YAU: Yadda Zaben Shugabancin Majalisun Najeriya Zai Kasance

Bayanin yadda zaben shugabancin Majalisar Dokokin Najeriya ta 10 zai kasance

NAJERIYA A YAU: Yadda Zaben Shugabancin Majalisun Najeriya Zai Kasance

Majalisar Dokoki ta Kasa

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Yau Talata 13 ga Yuni, 2023, za a kaddamar da Majalisar Dokoki a Tarayyar Najeriya a karo na 10 a karkashin mulkin dimokuradiyya.

Yaya zaben shugabancin Majalisar zai kasance?

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci, domin jin yadda za ta kaya.