NAJERIYA A YAU: Yadda Zanga-Zanga Ke Durkusar Da Sana’o’i Da Tattalin Arziki

Masu sana’o’i na ci gaba da korafin yadda hakan ke durkusar da sana’o’insu.

NAJERIYA A YAU: Yadda Zanga-Zanga Ke Durkusar Da Sana’o’i Da Tattalin Arziki

Wasu jihohi an sanya dokar hana fita yayin da ake ci gaba da zanga-zanga a Najeriya.

Masu sana’o’i na ci gaba da korafin yadda hakan ke durkusar da sana’o’insu.

Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari a kan tasirin zanga-zanga ga sana’o’i da tattalin arziki.

Domin sauke shirin, latsa nan