NAJERIYA A YAU: Yadda Yajin Aiki Ke Durkusar Da Sana’o’i
A duk lokacin da ’yan kwadago suka tsunduma yajin aiki ana cewa za su kassara lamuran yau da kullum.

A duk lokacin ’yan kwadago suka tsunduma yajin aiki ana cewa za su kassara wasu lamuran yau da kullum.
A wannan karon ma yajin aikin da aka fara a kasa baki daya ya fuskanci irin hakan, musamman masu sana’o’in da suke harka da wutar lantarki.
- NAJERIYA A YAU: Dalilin Karancin Tumatur Da Sauran Kayan Miya
- DAGA LARABA: Ƙalubale Da Ci Gaban Dimokraɗiyar Najeriya Cikin Shekara 25
Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan yadda katse wutar lantarki sakamakon yajin aiki ya shafi rayuwar al’umma.
Domin sauke shirin, latsa nan