NAJERIYA A YAU: ’Yan Najeriya Za Su Fara Yin Wayar Minti Biyu a N100
Karin haraji zai sa kudin sayen data karuwa zuwa N2,500 a kan gigabyte daya.
Domin sauke Shirin latsa nan
Za a kara kudin sayen data zuwa N2,500 a kan gigabyte daya a Najeriya.
Sabon matakin zai kuma ninka kudin kiran waya daga N20 zuwa Naira 40 a duk minti daya.
Shin yaya ’yan Najeriya ke kallon wannan lamari?