NAJERIYA A YAU: Yanayin Tattalin Arzikin Da Buhari Zai Bar wa Tinubu

A yaya Buhari zai bar tattalin arzikin Najeriya a yayin da zai mika mulki ga Bola Ahmed Tinubu?

NAJERIYA A YAU: Yanayin Tattalin Arzikin Da Buhari Zai Bar wa Tinubu

Shugaba Buhari ya kaddamar da ginin ne kwana shida kafin saukarsa daga mulki bayan ya kammala wa’adi biyu na shekara takwas a jere.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Tattalin arzikin Najeriya da na ’yan kasar na daga cikin bangarorin da gwamnatin Shugaba Buhari mai barin gado ta ce ta mayar da hankali wajen ingantawa. 

Shin kwalliya ta biya kudin sabulu? A yaya Buhari zai bar tattalin arzikin a yayin da zai mika mulki ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu?

Shirin Najeriya A Yau ya yi dubi a kan halin da Gwamnatin Buhari za ta bar tattalin arzikin kasar a ciki, bayan shekara takwas a kan karagar mulki.

Kashim Shettima zai jagoranci tawagar Nijeriya a taron MDD

NECO ta fitar da sakamakon jarrabawar 2024

Kano: Abba ya rusa ciyamomin riko

An haramta wa ma’aikatan Asibitin Tarayya yin ‘kirifto’ a wurin aiki