NAJERIYA A YAU: ‘Yawan Karanta Littafai Na Sa Mutum Ya Fita Daban’
A wannan zamanin da wuya ka ga mutum na karanta littafi ko da ta waya ne.
A wannan zamanin ba kowa ke da juriyar karanta littafai ba ko da kuwa ta waya ne, amma ana alakanta hakan da shigowar fasahohin zamani da kimiyya.
Masana na cewa yawaita karance-karance na taimaka wa basirar dan adam musamman littafai na zahiri.
- Ranar Mata Ta Duniya: ‘Haƙiƙanin Abin Da Mata Suke Buƙata’
- Yadda Jama’a Ke Shan Wahalar Haɗa Lambar NIN da BVN a Bankuna
Shirin Najeriya a Yau ya duba alfanun karanta littafai da wallafe-wallafe wajen habaka kwazo da fikirar dan Adam.
Domin sauke shirin, latsa nan