NAJERIYA A YAU: Zaben 2023: Wa zai kai Najeriya tudun mun-tsira

A yayin da zaben shekara ta 2023 ke kara karatowa, wane irin shugaba ne zai kai Najeriya tudun mun-tsira?

NAJERIYA A YAU: Zaben 2023: Wa zai kai Najeriya tudun mun-tsira

Shugabannin Majalisar Tarayya da ‘Yan Majalisar Zartarwa ta Kasa a lokacin da Buhari ke rattaba hannun akan kasafin kudin

Domin sauke shirin latsa nan

A yayin da zaben shekara ta 2023 ke kara karatowa, wane irin shugaba ne zai kai Najeriya tudun mun-tsira?

Yawancin ’yan Najeriya dai sun kosa lokacin ya yi, su zabi shugaban da suke ganin zai share musu hawaye tare da magance matsalolin da suka yi wa kasar kullin goro.

Shirin Najeriya A Yau, ya yi dubi kan irin shugabannin da Najeriya da ’yan kasar ke bukata domin fitar da jaki daga duma.

A-Kurkura: Guba ko Magani?

Tsohon Shugaban Jami’ar Ilori, Farfesa Ambali ya rasu

ICPC ta hana El-Rufai ganin likita —Hadiminsa

Hanyoyin zuwa Katsina sun zama tarkon mutuwa