Najeriya: Matsala Jiya, Matsala Yau Kuma Matsala Gobe?
Tun bayan samun mulkin kai Najeriya ta fara shiga tsomomuwa, musamman wajen tafiyar da al’amuran mulki. Allah dai Ya wadata kasar nan da dinbin arziki kala-kala kuma Ya wadata ta da yawan al’umma abin alfahari.