Najeriya na iya lashe kofin duniya na matasa a bana –Umar Aminu

Umar Aminu dan asalin Jihar Kogi yana daga cikin matasan ‘yan kwallo da Najeriya ta gayyato da suka fafata a gasar cin kofin Afirka na matasa da aka kammala a makon jiya a kasar Aljeriya.