Najeriya ta kai karar Nijar

Hukumar kwallon kafa ta kasa (NFF) ta shigar da kara ga kotun sauraron kararraki na Hukumar shirya kwallon kafa ta Afirka (CAF) a kan yadda mahukunta a Nijar suka yi wa kungiyar kwallon kafa ta U-17 rikon sakainar kashi a wasa zagaye na biyu da ya gudana a Nijar a ranar Asabar da ta gabata […]

Najeriya ta kai karar Nijar
Najeriya ta kai karar Nijar

Hukumar kwallon kafa ta kasa (NFF) ta shigar da kara ga kotun sauraron kararraki na Hukumar shirya kwallon kafa ta Afirka (CAF) a kan yadda mahukunta a Nijar suka yi wa kungiyar kwallon kafa ta U-17 rikon sakainar kashi a wasa zagaye na biyu da ya gudana a Nijar a ranar Asabar da ta gabata da hakan ya sa Nijar ta lallasa Najeriya da ci 3-1.