Najeriya ta samu ci gaba a shekara 52 da ’yancin kai – Gwamna Wamakko

A yayin da wasu ’yan Najeriya ke ganin kasar ba ta samu wani ci gaba a shekara 52 da samun ’yancin kanta ba, Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aliyu Magatarkda Wammako ya ce kasar ta samu ci gaba