NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Daba Ke Juya Akalar Siyasar Najeriya
Nazari kan mumunan tasirin ’yan daba wurin rikita harkokin zabe
Domin sauke shirin latsa nan
Bangar siyasa ta jima tana janyo hasarar dukiya da rayuka a a Najeriya.
Shirin Najeriya A Yau na wannna lokaci ya yi nazari kan irin mumunan rawar da ’yan daba ke takawa wurin rikita harkokin zabe a kasar nan.