NAPTIP ta shirya taron wayar da kai a kan fataucin mutane
Hukumar Yaki da Fataucin Mutane da Bautar da Yara ta kasa (NAPTIP) tare da hadin gwiwar gwamnatin Jihar Kano sun gudanar da taron wayar da kan jama’a musamman mutanen karkara