Nasarar Trump ta karya tarihin shekara 200

Trump ya karya tarihin shekara 200 wajen zama tsohon shugaban Amurka da ya sake dawowa kan kujerar, bayan ya doke mataimakiyar Shugaban Kasa, Kamala Hariss

Nasarar Trump ta karya tarihin shekara 200

Donald Trump na Jam’iyyar Republican, ya lashe zaben shugaban kasa inda zai zama shugaban Amurka na 47.

Da haka, Trump ya kafa tarihin zama tsohon shugaban Amurka na biyu da ya sake dawowa kan kujerar, tun shekarar 1800, lokacin da kasa Groover Cleveland.

yi nasara ne bayan ya samu rinjayen kuri’u, inda ya kayar da abokiyar hamayyarsa kuma mataimkiyar shugaban kasa, Kamala Harris ta Jam’iyyar Democrat.

Hakazalika, Jam’iyyar adawa ta Republic ta samu rinjayen kujeru a Majalisar Dattawar kasar.

Sanata Barau ya kai ziyarar ta’aziyya a Kano

Mun kusa kawo ƙarshen rikicin manoma da makiyaya — Tinubu

Tsohon shugaban jam’iyyar PDP na Gombe, ya rasu

Matatar Dangote ta rage farashin man fetur