Nasarawa ta yi sabon kwamishinan ‘yan sanda

Sabon kwamishinan ‘yan sanda Umaru Shehu ya maye gurbin kwamishinan ‘yan sandan jihar Nasarawa Abayomi Akeremale wanda shi ne yake jagoramcin rundunar lokacin da ‘yan sanda suka kai farmaki Alakyo