Nasiru Ado Bayero ya zama sabon Sarkin Bichi

Ciroman Kano Alhaji Nasiru Ado Bayero, shi ne aka nada a matsayin sabon Sarkin Bichi, bayan da aka nada yayansa sabon Sarkin Kano Aminu Ado Bayero. An dai nada Sabon Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ne bayan da Gwamna Ganduje ya tube Muhammad Sanusi II daga gadon sarauta yau Litinin.  

Nasiru Ado Bayero ya zama sabon Sarkin Bichi

Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero

Hoto Sani Maikatanga

Ciroman Kano Alhaji Nasiru Ado Bayero, shi ne aka nada a matsayin sabon Sarkin Bichi, bayan da aka nada yayansa sabon Sarkin Kano Aminu Ado Bayero.

An dai nada Sabon Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ne bayan da Gwamna Ganduje ya tube Muhammad Sanusi II daga gadon sarauta yau Litinin.