Na’urar tantancewa ta haifar da rashin fara zabe akan lokaci a Dala

Yayin da ‘yan Najeriya ke gudanar da zabe a yau Asabar don zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar tarayya, duk da cewar mutane masu yawa sun fito don kada kuri`arsu a yankin karamar Hukumar Dala da ke Jihar Kano, sai dai  Na`urar tantance masu zaben ta jawo tsaiko a harkar gudanar da zaben. A mazabar […]

Na’urar tantancewa ta haifar da rashin fara zabe akan lokaci a Dala

Yayin da ‘yan Najeriya ke gudanar da zabe a yau Asabar don zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar tarayya, duk da cewar mutane masu yawa sun fito don kada kuri`arsu a yankin karamar Hukumar Dala da ke Jihar Kano, sai dai  Na`urar tantance masu zaben ta jawo tsaiko a harkar gudanar da zaben.

A mazabar Yalwa mutane sun fito tun misalin karfe 8:00 na safe inda suka hau layi, sai dai lokacin da jami`an gudanar da zaven suka fito da kayansu sai na’ura ta ki aiki har zuwa kimanin sa’a daya.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta