Nazarin kalaman azanci domin kyautata rayuwa (4)
Tare da gaisuwar mutunci, Assalamu alaikum. Ya ku masu karanta wannan muhimmin fili na Sinadarin Rayuwa, yau kuma za mu ci gaba da kashi na hudu na nazarin wasu kalaman da za su kyautata mana rayuwa.