NEMA ta tallafa wa Neja da kayayyakin asibiti
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta kasa (NEMA) ta bada tallafin kayan asibiti katan 27 don kula da lafiyar wadanda ambaliya ta shafa a kananan hukumomin Mokwa da Bidda da Wushishi da ke Jihar Neja.