Ngozi Ebere ta Najeriya ta shiga kungiyar PSG ta mata

  kungiyar kwallon kafa ta mata ta Paris Saint-Germain ta dauki ’yar wasan Najeriya Ngozi Ebere domin ta buga mata wasa.Ngozi mai shekara 24, ta rattaba hannu a kan yarjejeniyar shekara biyu da PSG ta kasar Faransa. ’Yar wasan ta koma Paris Saint-Germain ne daga kulob din Ribers Angels na Najeriya.Ngozi ta wakilci Najeriya a […]

Ngozi Ebere ta Najeriya ta shiga kungiyar PSG ta mata
Ngozi Ebere ta Najeriya ta shiga kungiyar PSG ta mata

 

kungiyar kwallon kafa ta mata ta Paris Saint-Germain ta dauki ’yar wasan Najeriya Ngozi Ebere domin ta buga mata wasa.
Ngozi mai shekara 24, ta rattaba hannu a kan yarjejeniyar shekara biyu da PSG ta kasar Faransa. ’Yar wasan ta koma Paris Saint-Germain ne daga kulob din Ribers Angels na Najeriya.
Ngozi ta wakilci Najeriya a gasar kwallon kafa ta mata ta cin Kofin Duniya da Canada ta karb