Ni ba maciyin amana ba ne – Edward Snowden (1)
Da yawa cikin masu karatu sun ta turo sako cewa suna son in ba su tarihin Edward Snowden, matashin nan dan kasar Amurka, wanda ya bankado shirin hukumar tsaron kasar, wato NSA, na leken asirin bayanan jama’a, ta hanyar wayar salula da kwamfuta.