Ni da PDP kila sai dai in ana yi a Lahira –Yariman Bakura
A kwanakin baya ne tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Mahmud Aliyu Shinkafi ya bayyana wa Aminiya cewa nan bada dadewa ba Sanata Ahmad Sani Yariman Bakura zai canja sheka zuwa Jam’iyyar PDP.