NNPC ta ajiye biliyan 50 ba a asusun baidaya ba, Inji Kwamiti

Kwamitin Majalisar Dokoki jiya ya ce kamfanin mai na NNPC ya jiye fiye da Naira biliyan 50 ba a asusun baidaya na Gwamnatin Tarayya ba wanda a takaice ake kira TSA.