Noman shinkafa: Manoma da masu casa suna darawa a Jihar Kebbi

Ganin yadda noman shinkafa ya kankama a fadin kasar nan, yanzu haka Jihar Kebbi ta zama mattarar masu yin casa da kuma sayen shinkafa daga sassan kasar nan musamman al’ummar da suka fito daga Jihohin Sakkwato da Kano da Zamfara da Ebonyi da Legas da Maiduguri da Neja da kuma wasu sassan kasar nan.  Haka […]

Noman shinkafa: Manoma da masu casa suna darawa a Jihar Kebbi
Noman shinkafa: Manoma da masu casa suna darawa a Jihar Kebbi

Ganin yadda noman shinkafa ya kankama a fadin kasar nan, yanzu haka Jihar Kebbi ta zama mattarar masu yin casa da kuma sayen shinkafa daga sassan kasar nan musamman al’ummar da suka fito daga Jihohin Sakkwato da Kano da Zamfara da Ebonyi da Legas da Maiduguri da Neja da kuma wasu sassan kasar nan.  Haka kuma ana samun kwararar manoman shinkafa zuwa Kebbi daga makwabtan kasashe irin su Nijar da Benin da sauransu.

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50 a Kaduna

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno

DAGA LARABA: Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya

Fitaccen ɗan kasuwar Kebbi, BLB ya rasu yana da shekara 54