Nura M. Inuwa ya sanya wa ‘yarsa suna Aisha

Fitaccen mawakin Kannywood, Nura M. Inuwa ya sanya wa diyarsa suna Aisha. Mawakin ne ya wallafa hakan a shafinsa na kafar sadarwar twitter mai suna @nura_m_inuwa cewa:   “A’sha M. Inuwa (Farra) ta na muku fatan alkhairi da godiya bisa addu’oinku.”

Nura M. Inuwa ya sanya wa ‘yarsa suna Aisha

Fitaccen mawakin Kannywood, Nura M. Inuwa ya sanya wa diyarsa suna Aisha.

Mawakin ne ya wallafa hakan a shafinsa na kafar sadarwar twitter mai suna @nura_m_inuwa cewa:  

“A’sha M. Inuwa (Farra) ta na muku fatan alkhairi da godiya bisa addu’oinku.