Obafemi Martins ya ziyarci Demba Ba a asibiti
Tsohon dan wasan kwallon kafa na Najeriya, Obafemi Martins ya ziyarci dan kwallon kasar Senegal Demba Ba bayan da dan wasan gaban ya samu mummunar karaya a kafa a ranar Lahadin da ta gabata.