Obama ya soki Trump a jawabinsa na azumi

A wani jawabi da ya gabatar ranar Lahadi don taya Musulmi murnar shigowar watan azumin Ramadan, Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya soki wanda jam’iyyar Republican za ta tsayar takarar da shi shugabancin kasar, Donald Trump.