Obama zai tattauna kan matsalar Musulmin Rohingya a ziyarar da zai kai Myammar –Hillary

Shugabn Amurka Barack Obama zai ziyarci Jihar Rakhine a kasar Myammar, inda zai gana da mahukuntan kasar don su tattauna kan mtsalar Musulmin Rohingya,