Fitattu a labarun mako• Created February 8, 2013 08:22
Obasanjo ya fada mana idan babu tazarce, babu Najeriya -el-Rufa’i
Tsohon Ministan Abuja, Malam Nasir el-Rufa’i ya ce Obasanjo ya fada musu, a lokacin suke makusantansa a gwamnatinsa, cewa idan har bai ci gaba da mulki karo na uku ba, to babu Najeriya.