Obasanjo ya gana da Buhari a fadar shugaban kasa

Kwana biyu da sukar da tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo, ya yi wa gwamnatin shugaba Buhari yau Talata ya halarci taron tattaunawa na tsofaffin shugabanni wanda ake yi. Obasanjo ya soki shugaban Buhari akan cewa, ‘yan Najeriya karsu sake zaben Buhari a karo na biyu a zaben watan Faburairu. Sai dai fadar shugaban kasar ta […]

Obasanjo ya gana da Buhari a fadar shugaban kasa

Shugaba Muhammadu Buhari da tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo

Kwana biyu da sukar da tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo, ya yi wa gwamnatin shugaba Buhari yau Talata ya halarci taron tattaunawa na tsofaffin shugabanni wanda ake yi.

Obasanjo ya soki shugaban Buhari akan cewa, ‘yan Najeriya karsu sake zaben Buhari a karo na biyu a zaben watan Faburairu. Sai dai fadar shugaban kasar ta mayar masa da martani akan kalamansa

Ana saran shugabannin zasu tattauna akan biyan karancin albashi ga ma’aikata.

Wadanda suka halarci zaman taron sun hada da: Cif Ernest Shonekan, tsohon shugaban Najeriya Abdulsalam Abubakar, shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki da tsofaffin jojin Najeriya Mohammed Uwais, Alfa Belgore da Aloma Muktar.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta