Obasanjo zai gina masallaci da makarantar Islamiyya

Tsohon Shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo zai gina wani katafaren masallaci da makarantar Islamiyya a harabar dakin Karatunsa a Oke-Mosan da ke Abeokuta don amfanin al’ummar Musulmi,