Obiano ba zai yi takara da Buhari ba-Shugaban APGA
Shugaban jam’iyyar APGA na kasa, Dokta Victor Oye ya ce Gwamna Willie Obiano na jihar Anambara ba zai yi takara a zaben shekarar 2019 ba saboda jam’iyyar na son lashe zaben daukacin jihohin da ke yankin kudu maso gabas.