Ofishin INEC a Osun bai kone ba- Kwamishinan zabe

Kwamishinan zabe na hukumar zabe mai zaman kanta INEC na jihar Osun Mista Olusegun Agbaje ya musanta rahoton da ake yadawa akan cewa, ofishin hukumar zabe na karamar hukumar Oriade ya yi gobara. A tattaunawar da Mista Olusegun ya yi da wakilinmu a Osogbo babban birnin jihar a safiyar yau Lahadi ya ce, ba gaskiya […]

Ofishin INEC a Osun bai kone ba- Kwamishinan zabe

Tambarin Hukumar Zabe ta Kasa INEC

Kwamishinan zabe na hukumar zabe mai zaman kanta INEC na jihar Osun Mista Olusegun Agbaje ya musanta rahoton da ake yadawa akan cewa, ofishin hukumar zabe na karamar hukumar Oriade ya yi gobara.

A tattaunawar da Mista Olusegun ya yi da wakilinmu a Osogbo babban birnin jihar a safiyar yau Lahadi ya ce, ba gaskiya bane rahoton da ake yadawa akan gobarar ofishin zaben jihar.

 

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta