Oshiomhole ya kalubalanci tahumar da ake yi masa
Shugaban Jam’iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole ya kalubalanci tuhumar da ake yi masa kan zargin rashawa a babbar kotun tarayya Abuja. Bishop Osadolor Ochei ne ya baiwa Hukumar EFCC mai yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya damar tuhumar Oshiomhole akan karkatar da kudaden jiharsa zuwa amfanin kansa. Zaman kotun da aka yi […]
Shugaban Jam’iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole ya kalubalanci tuhumar da ake yi masa kan zargin rashawa a babbar kotun tarayya Abuja.
Bishop Osadolor Ochei ne ya baiwa Hukumar EFCC mai yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya damar tuhumar Oshiomhole akan karkatar da kudaden jiharsa zuwa amfanin kansa.
Zaman kotun da aka yi Shugaban APC ya musanta tuhumar da ake yi masa yau Talata.