Osinbajo ya bukaci a kaddamar da ‘yan sandan jihohi

Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo ya bukaci kaddamar da ‘yan sandan jihohi don taimakawa Gwamnonin jihohi a fannin tsaro. Osinbajo ya bayyana hakan ne yayin taron kungiyar abokai karo na 40 da aka yi a jihar Legas ya ce, babu yadda za a yi a ce Gwamnan jiha shi ne shugaban jami’an tsaron jiharsa amma […]

Osinbajo ya bukaci a kaddamar da ‘yan sandan jihohi

Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo ya bukaci kaddamar da ‘yan sandan jihohi don taimakawa Gwamnonin jihohi a fannin tsaro.

Osinbajo ya bayyana hakan ne yayin taron kungiyar abokai karo na 40 da aka yi a jihar Legas ya ce, babu yadda za a yi a ce Gwamnan jiha shi ne shugaban jami’an tsaron jiharsa amma bai da ikon basu umarni a jihar.

Mataimakin shugaban ya ce kalubalen tsaro a Najeriya ya fara ne daga jihar.