Ozil ya bayyana takaicin rashin lashe kofi a bana
Dan kwallon kulob din Arsenal da ke Ingila Mesut Ozil ya bayyana takaicin ganin yadda kulob din Arsenal ya gama kakar wasan da ta wuce ba tare da daukar wani kofi ba.