Pantami ya jagoranci kaddamar shirin ma’aikata dubu-dubu a Gombe
An kaddamar da shirin aikin ma’aikata 1,000 daga kowace karamar hukuma a Gombe
Wasu daga cikin wadanda suka samu aikin.
A ranar Juma’a 29 ga Janairu, 2021 aka kaddamar da shirin daukar kananan ma’aikatan wucin gadi 1,000 a kowace karamar hukumar jiharsa ta Gombe.
Ga hotunan da Aminiya ta samo muku a taron wanda Ministan Sadarwa, Isa Ali Pantami ya wakilci Gwamnatin Tarayya:
Minista Pantami da sauran manyan baki a a wurin taron kaddamar da shirin.Wasa daga cikin mutanen da za su gajiyar shirin a lokacin kaddamar da shirin.Minista Pantami yana jawabi a lokacin taron na ranar Juma’a, 29 ga Janairu, 2021.Gwamnan Jihar Gombe, Inuwa Yahaya a lokacin taron kaddamar da shirin daukar ma’aikatan.Daga tsakiya, Gwamnan Inuwa da Minista Pantami a lokacin da ake yin taken Najeriya a wurin taron.