PDM ta janye karar da ta shigar akan zaben Buhari

Jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Movement (PDM) da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Fasto Aminchi Habu, sun janye karar da suka shigar don kalubalantar babban zaben 23 ga Fabrairu 2019 da aka yi. Alkalin kotun da ake sauraren karar zaben Mohammed Garba, ne ya bukaci a janye karar da ake yi game da zaben. […]

PDM ta janye karar da ta shigar akan zaben Buhari

Jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Movement (PDM) da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Fasto Aminchi Habu, sun janye karar da suka shigar don kalubalantar babban zaben 23 ga Fabrairu 2019 da aka yi.

Alkalin kotun da ake sauraren karar zaben Mohammed Garba, ne ya bukaci a janye karar da ake yi game da zaben.

Alkalin jam’iyyar Aliyu Lemu Esq, wanda ya shigar da karar ya ce, sun janye karar kuma sun samu wata hanya da ban dda zasu bi don bayyana korafin da suke da shi.