PDP na shirin bata zaben jihar Kaduna- El Rufai
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El Rufa’i na tuhumar jam’iyyar PDP reshen jihar Kaduna akan shirin da suke yi na lalata zaben watan Faburairu saboda fargabar shank aye. Gwamna El Rufai, ya bayyana hakan ne yayin wani taro aka gudanar jiya Lahadi a Kudan, Gwamnan ya tabbatar wa jama’a cewa, jami’an tsaro a shirye suke wajen […]
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El Rufa’i na tuhumar jam’iyyar PDP reshen jihar Kaduna akan shirin da suke yi na lalata zaben watan Faburairu saboda fargabar shank aye.
Gwamna El Rufai, ya bayyana hakan ne yayin wani taro aka gudanar jiya Lahadi a Kudan, Gwamnan ya tabbatar wa jama’a cewa, jami’an tsaro a shirye suke wajen tabbatar da sahihin zabe da zai gudana a jihar.